FreeArewaPen original
KUSKURAN FARKO
- 1views
- 9chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Episode 1
KUSKURAN FARKO KASHI NA DAYADa sunan Allah Mai Rahma Mai kin Kai. Zubo Mata idanuwa yayi Kamar abin na son ya ba shi dariya, ganin yadda take kallon fuskarta a madubi kamar wacce aka Yi wa gorin kyau. Hada ido suka Yi lokacin da tamaida kallonta gare shi."Walahi Gwaggo da gaske ne yanzu Kam na yarda" kasa magana Gwaggo ta yi domin wannan karon sakarcin Nur ya soma fusata ta.yayin da shi murmushi ya kwace masa. Jikin Gwaggon ta dawo ta manne kafin ta dan sunkuyar da Kai tace"Yaya Nura Ina wuni?" Bai daina murmushinsa ba ya amsa mata "Au Ashe ma kin gane shi?" Haha Gwaggo kowa fa cewa yake yaya Nuran mama sa'a Kamar mu daya da shi. Ga shiKuma zahiri na gani"Gwaggo ta wangame baki"Dama shi yasa Kika dauko madubi kina wani dube dube Kamar wacce ta warke makanta?" Shima tsananta kallonsa yayi gare ta, tabbas yarinyar tayi Kama da shi matuka, wani Dan rausaya kai ya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.