AbrahamFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

Abraham

  • 1views
  • 37chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hey! I'm Ruqayyah Haroon, well known as π™½πš˜πš˜πš›π™Έπš–πšŠπš—, I'm a Nigerian writer, welcome to my page and happy reading ❀️

More from @nooriman

Sample Β· 1-2

πŸ‡πŸ‡ABRAHAMπŸ“πŸ“*First edition*#NoorEemaan*****@NoorEemaanAm back againπŸš΄β€β™€οΈ it has been a while now....All characters and lifestyle in this story are all drawn from my imagination, any resemblance of story should be considered as a coincidence!⚠Caution ⚠️Wanna liittafin Hakkin mallakan NoorEemaan ne! Ban yarda a juya min novel ta kowacce siga ba, idan kunne yaji...The writer ofRayuwar faheemahMijin ammina ne silaKyautar kodaPapi ne and now πŸ‘‡ABRAHAM...*Wanna book din na so yin shi a matsayin paid book, amma saboda yanda masoyana suke ta tambayar :Noor yaushe zaki fara mana sabon novel ya sanya zan sakar muku shi a free domin Jin dadinku my fans, comment dinku kadai nake bukata, sannan *** fans dina kada ku manta da following dina sannan voting nagode...*( bari na Baku wani takaitaccen labari game da book din ABRAHAM dazan fara in sha Allah...**Few days back ina cikin keke napep zuwa gidan mu, kwatsam naji labarin yazo brain dina, it's funny RIGHT? Yeah it's! Ni kadaina murmushi na saki domin abin yazo min a bazata, buh trust me guys zaku ji dadin shi fiye da zaton ku, ku dai ku rikitani da comments dinku kana kuyi following dina a ***.)*_In sha Allah daga yanzu har zuwa lokacin dazan ajiye alkalamina wanna emojis din grapes da strawberry (πŸ‡πŸ“) zan dinga amfani dashi a dukkanin novel dina kamar yadda kuka gani a sama, Dan haka masoya matukar kuka gan wanna emojis din πŸ‡πŸ“ toh tambarin novel dina ne_*Note*_Wanna shine second to the last novel dina Dana Yi, so ina Ζ™ara reposting ne, ba sabo bane_*** amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link dinIn the name of Allah, most gracious most mercifulChapter 1-2IMO OWEERI STATE NIGERIA_WORDBANK ESTATE_Unguwar wordbank na daya daga cikin unguwanin masu hannu da shuni a jihar imo. Wani Had'add'en gidane mai sassa daban-daban na hango, Ana wa gidan  lakabi da ABRAHAM MANSION, sannan shine gida mafi kyau, haduwa, hadi da girma a Unguwar wordbank din gabadaya, cikin wani sashe na gidan na nufa....Wata farar matashiya ce tallafe da katon cikin ta wanda yayi girma sosai, fridge ta nufa domin dauko Eva table water sakamakon kishirwan da take ji, balle murfin ruwan tayi ta fara sha, lumshe ido tayi kewar Mijin ta na nukurkusanta, Sosai take bukatar ya dawo, sai da ta shanye duka ruwan kana ta cilla Goran cikin dustbin, hanyar part din su ta nufa domin dauko wayar ta saboda ta yi Kiran mijinta, mutum mafi soyuwa a duniyar ta gabadaya baya ga iyayen ta, miskilancin sa kadai da ta tuno ya sata sakin murmurshi, she loves everything about him...Har ta gifta sitting room ta dawo da baya sakamakon muryar mummy(madam Gloria) dake tashi, wani mugun murdawa dan cikinta yayi sakamakon abinda kunnuwanta suka jiyo mata..."S...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters37
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play