NUFIN ALLAH! Part one storyFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

NUFIN ALLAH! Part one story

  • 1views
  • 21chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Am so proud to be a hausa writer.

More from @ayshadansabo

Sample · ƊANƊANON LABARI

*NUFIN ALLAH...!*Arewabooks@ayshadansabo *_SABON TAFIYA KUMA SABON SALO DAGA ALƘALAMIN AYSHAT ƊANSABO LEMU..._* 😍 _ƊANƊANON LABARIN...!_Suna tafe a cikin motar don komawa gida,Hakimi na mitan yadda ƴan uwan Inna Mairo da matar mahaifinta da suke kira Gwaggo suka juya mata baya. Ya cigaba da faɗin, "Yanzu saboda Allah Mairo idan su sun yanke zumunta dake sai ke ki biye musu ki daina zuwa inda suke? Karki manta fa kece ƙaramarsu Mairamu, duk yadda zasu gujeki su juya bayansu gareki don sun yi arziƙi, ke bai kamata ki yanke zumunta dasu ba. Ina giwa ina kaduna da za a ce kin yanke dukkan alaƙa da ƴan uwanki,kin zaɓi ki cigaba da rayuwa cikin tsananin maraici da ciwan zuci?" Ya dakata da maganar zuciyarsa na shiga ƙunci mai yawa, domin yana tsananin jin ciwon yadda Ƴan uwan Inna Mairo duka biyu suka wofintar da ita tun bayan rasuwan Mahaifinsu. Inna Mairo dake sauraren Hakimi ta k...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters21
premium0
03

NUFIN ALLAH! Chapter 2

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
04

NUFIN ALLAH! Chapter 3

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
05

NUFIN ALLAH! Chapter 4

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
06

NUFIN ALLAH! Chapter 5

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
07

NUFIN ALLAH! Chapter 6

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
08

NUFIN ALLAH! Chapter 7

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
09

NUFIN ALLAH! Chapter 8

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
10

NUFIN ALLAH! Chapter 9

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
11

NUFIN ALLAH! Chapter 10

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
12

NUFIN ALLAH! Chapter 11

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
14

NUFIN ALLAH! Chapter 13

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
15

NUFIN ALLAH! Chapter 14

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
16

NUFIN ALLAH! Chapter 15

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
17

NUFIN ALLAH! Chapter 16

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
18

NUFIN ALLAH! Chapter 17

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
19

NUFIN ALLAH! Chapter 18

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
20

NUFIN ALLAH! Chapter 19

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
21

NUFIN ALLAH! Chapter 20 End of part 1

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play