FreeArewaPen original
NIDA UWAR MIJINA
- 1views
- 11chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1&2
*⚜️NIDA UWAR MIJINA⚜️* _By_*'Yar mutan kankia ❣️*_It's 500 via account number 0777512438 jamila Abubakar Bello access bank, shidar biya via ***_🆓🅿️0️⃣1️⃣▶️0️⃣2️⃣Tsaye take bakin tati ta rasa yanda zatayi dan motarta ta tsaya gashi ita mace ce bata san yanda zatayi ba ta gyara motar ga yau titin ba abubuwan hawa da yawa saboda ba wajen da mutane ke bi ba ne sosai. Tun tana dubu agogo har takai ga ta daina dubawa, gashi ta manto wayarta gida balle ta kira gida a turo drive ya tafi da ita, haka take tsaye bata ga tsuntsu bata ga tarko. Tafiya yake cikin kwanciyar hankali yana jin wakar part scatter wakar fireboy, driving yake cikin natsuwa dan sai kace ba tuka motar ake ba, cikin kwarewa yake driving ɗin wakar a silently take fita dan bai ka volume was ba dan bai cika san hayaniya ba, wakace yake bi amman hankalinshi yana bisa titi.&nbs...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.