FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · BABI NA ƊAYA
Page__1.*FATHIYYA*Na*BILLY S FARI*Da*UMM ASGHAR**YAN TAGWAYE.....*✍️*PAID BOOK....*#400GA MASU BUKATAR ƳAN BIYU DUKA GUDA BIYAR 1500GUDA HUDU 1300GUDA UKU 1000GUDA BIYU 700GUDA DAYA 400_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)_*MUNƊO*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour) _*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana Ɗiso & Jiddah Aliyu)_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)________________________________ Tun tashin ta sallar asuba bata samu ta koma ba kasancewar daga ita har maigidan masu fitar sassafe ne, tana gama azkar ɗinta ta wuce kitchen don haɗa musu abinda zasu yi breakfast, duk da cewa tana da wadatattun ma'aikatan dasu ke taya ta aiki amma tafi son ta ciyar da maigidan ta daga abinda ta sarrafa da hannunta.Yam fritters ta soya wato doya mai kwai sai tayi soup din kayan cikin rago, black tea ta dafa haɗe da kaya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.