FreeArewaPen original
MUNƊO (Mai Hakuri)
- 1views
- 108chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Munɗo Page 1
MUNƊO(MAI HAKURI)Na Zee Yabour DaAyusher Muhd🤸🏻♂️*TEAM ƳAN TAGWAYE NOVEL*✍️GA MASU BUKATAR ƳAN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500GUDA HUDU 1300GUDA UKU 1000GUDA BIYU 700GUDA ƊAYA 400_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)_*MUNƊO*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour) _*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana Ɗiso & Jiddah Aliyu)_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)ACCOUNT NUMBER 2083371244Zenith BankAisha m salisKATIN WAYA+234 706 528 3730400 NAIRA ONLY01RUGAR JIJJIHayaniya ke tashi ta ko'ina wanda ta karad'e rugar, mata da yawa ta k'aramin ginin katangar gidajen su suke lek'e, a duk sanda kaga hayaniya irin wannan to tabbas ba lafiya ba, sannan matsalar dai mutum ɗaya ke jawo ta. Yau ma hakan ce ta kasance, gungun maza ne sanye cikin falmaran da akai da yadi, daga yanda suke hargagi kaɗai zaka shaida sun shirya ma fiti...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.