FreeArewaPen original
TSINTUWA
- 1views
- 60chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A passionate writer A wife A mother A craft artist A musulma A nurse
Sample · Two
*Ta_kwalam is a home for jewelry, your best jewelry plug and introducing my Bridal accessories rent! For me a wedding is a one day celebration, for you to buy lots of costly stuff and after the wedding sun tashi a aiki! A saukake na kawo muku inda zakiyi renting kayan amare kuyi kyau, a kudi kalilan ki kece raini kawata, sannan ki Gama ki dawo dashi. You don't need to buy much. I'm a DM away!*Batuul na wajen window yayinda seat di na ke gefen nata, she's super excited akan zuwan ta Nigeria, tun dare da mukaje airport take ce min she can't wait ta iya Hausa, ta koya yaren Ammin ta sannan taji irin abincin da naci na girma, Haka Kuma above all taga Anty Hidaya dasu Amal! Hannun ta cikin nawa har ta Fara kokarin bacci, ta kwanto jiki na, na rungume ta cikin jiki na tare da kunna karatun Quran na saka a kunne na, a hankali bacci me nauyin gaske ya dauke ni, abin mamaki har Muka tsaya trans in a Ethiopia dake Ethiopian airlines ne Ina bacci, abun mamaki nayi dogon bacci Haka Wanda na Jima banyi ba. A airport muka zauna saboda hours ne away da tafiyar ta mu, na zauna Ina jin surutan Batuul, sede nayi murmurshi ko na Bata gajeriyar amsa, I was nervous, I was scared, I was anxious, I was trembling in fear, I was sad, I'm hurting bansan me Zan tarar ba, uwa uba ka kwashe shekara da shekaru a wata uwa duniya tun baka ma San kanka ba har ka Zama mutum Amma Kuma ba Wanda zai tare ka ba! Idanuna Suka Dan cicciko Amma nayi saurin wanke fuskata saboda kuka shi ne Abu na karshe da nake son nayi a yanzun, idan har na cigaba da Zama vulnerable to ya zanyi nayi raising Batuul, ya kamata na Zama strong and devoted uwa, tana da kalubale da zata fuskan ta me yawan gaske, Dole ne na dauki damarar Goya Mata baya a dukkan halin da ta tsinci Kan ta.Wajen misalin karfe takwas na dare Muka Isa babban filin jirgi na Malam Aminu Kano airport Dake birnin kano ta dabo ci gari, ko da mai kazo an fika, Amma ni dai a tarin illimin da na kwankwado akan cancer bana tunanin akwai Wanda ya fini. Lokacin da na zama certified medical oncologist, Babu irin zarya da baai min ba daga embassy din Nigeria akan gwagwabar offer da suka bani Dan sun fahimci ni din Yar can ce, sede me zasu ce min, kasa ta Bata iya Kare ni ba lokacin da aka saida ni, lokacin da na yanke kowanne tsamanni daga afuwar rayuwa, se yanzun da na zama wata sannan zasu neme ni? Bashi da amfani. Idan har kasa ta ba zata iya Kare citizen din ta kwaya daya ba to bana tunanin zata iya Kare sauran! Amma dai ni din Yar Nigeria ceDukda ban zauna a Kano ba Amma dai kowacce jiha a Nigeria, Nigeria ce. Ina sakkowa a jirgi idanuna sanye da wani farin glasses me kyau, mutane da dama sunce glasses na yimin kyau, se na tuna ranar da nake hawa jirgi a Lagos, ranar da ita ce Rana ta karshe Dana bar gida zuwa wata kasar a matsayin daliba Ashe...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.