FreeArewaPen original
TSOHUWAR SOYAYYA
- 1views
- 32chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · 1- It's 2018
1 ️It's 2018Wajen liyafar ya cika da mutane musamman ma'aikatan BBC Hausa har da ma na sashen BBC English. Familyn Bulama suna nan a wajen 'ya'ya da jikoki. Musamman wanda dama su ke London a wannan lokaci ko kusa da London ɗin. Wanda su ke nesa ma sun zo, saboda Mom Aaliyah ta kowa ce.Tana zaune aka kira sunanta *Aaliyah Badamasi Bulama* ta taso tana murmushi wanda ya ke ƙara sanyawa fiskarta alhini. Ta je wajen podium ta ƙarɓi award da aka bata sannan ta amshi mic ta yi jawabin godiya da Hausa sannan cikin turancinta na ƙwarewa ta ɗaga award ɗin ta ce "This is for my late husband Ahmad Wamako, may his soul rest in Jannah, Amin"Hawaye ne suka ciko a idanunta ta yi saurin sa hannu ta goge tareda barin wajen, tana saukowa aka sa tafi.Da sauri Zaid ya nufo ta ya rungumeta yayinda sauran 'yanuwa suka fara zuwa ɗaya bayan ɗaya suna ma ta congratulations...Wata budurwace da ba za ta fi sheka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.