YADDA KADDARA TA SOFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

YADDA KADDARA TA SO

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

A.k.a Candy 🦋 Student Midwife 🌺 Writer ✍️ Graphic designer🪄 Muslimah 🤲 Proudly Nigerian 🇳🇬 Kuma Bahaɗejia🐎.

More from @salmaahmadisah

Sample · Chapter 1

Ina mika ginjina zuwaga manyan marubutan danake alfahari dasu a koyaushe, ababen kwaikwayo na ( my role models)*sadi sakhna*khadija candy*aysha shafi'eeHaka kuma jinjina zuwaga ahalina baki daya* Alh Ahmad Isah Mahmud (mahaifina)* Hauwa'u Abubakar Haruna ( mahaifiyata)* Hafsat Ahmad Isah* Fatima Ahmad Isah*Amina Ahmad Isahبسم الله الرحمن الرحيم* ST NICHOLAS HOSPITAL,LAGOS NIGERIA*"wai ina dr. ESHAAN din ?"wani likita da ake kira da dr. ola ya tambayi nurses din dake bakin aiki, yayinda ya fito daga dakin da aka kwantar da wani mara lafiya da aka kawo musu asibitin, nurse chinaza ce tace" sir yau Saturday, dr. baya zuwa ranar weekend""ai nasan da hakan, amma dolene yazo, aikine na ceton rai, dan haka ku kirashi yazo da gaggawa""ok dr"chinaza ta faɗi tana juyawa, hanyar office dinsu ta nufa dan wayarta tana can"ah-ah chinaza to where ?"chinaza ta tsaya tana kallon dr. khabir babban abokin ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters9
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play