LUBE (BODARA)Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

LUBE (BODARA)

  • 1views
  • 11chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Rubutu wata hanya ce ta isar da sako ga al'umma. Allah ka ba mu ikon rubutu alkhairi ka sa mu amfani al'umma

More from @zinariya0102

Sample · EPISODE 2

Wata Mata ce zaune a ɗaya daga cikin kujerun da suka yi wa ƙaton palaour'n ƙawanya komai na parlor'n white/Ash color ne, "Insaaf zo ki karɓa ga Abba na magana" yarinyar da bata wuce four years ba ta yarda teedy'n da ke hannunta fuskarta cike da fara'a ta rugu da gudu "Abba" ta faɗa cikin walwala.Zayyad da ke zaune ƙofar shagunsa ya amsa yana faɗin" yes my Insaaf ya school" ta ce"Abba yaushe zaka dawo ka nagaji da gidan Hajiya" Hajiya da ke zaune tana fara'a ta dungure kan Insaaf ɗin tana faɗin" nima nagaji da surutunki kina sani ciwon kai ƴar bantan uba" Zayyad da ke jin su smiling kwance a fuskarsa ya ce"gidan Hajiyan tawa Insaaf?" yarinyar ta ce"eh Abba nagaji da gidan bana ganin mommy da Affan ɗina"ya ce "za su dawo soon ki dinga ganinsu ai' ta ce"kai fa a can zaka zauna?" Hajiya ta ce" bani nan Aku zance cai-cai kamar wacce ake raɗawa" da sauri ta miƙe da wayar a hannunta ta yi sama....

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters11
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play