FreeArewaPen original
SHEIKH HEESHAM
- 1views
- 9chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · PAGE ONE
*🌹SHEIKH HEESHAM🌹* *MIKIYA WRITERS ASSOCIATION* Nanameera. 01. Yola/ Jimeta.. Tsugune take bakin kogin tayi shuru kana ganinta kasan tunani take, wata yarinya ce tazo wucewa wacce aƙalla bazata shige shekaru goma sha huɗu ba kallonta ta yi sai kuma ta ce" Jiddoh " wacce aka kirada Jiddon ta juyo sai a sannan na ƙare mata kallo farace tass amma kana ganinta kasan a cikin wahala take bazata huce shekara goma sha biyar ba tana round face da ɗan siririn hanci sai bakinta jajur dashi ganin yanda take kallonta yasa ta buɗe dara-daran idanunta masu matuƙar ɗaukan hankali. Batace mata komai ba ta juya tayi gaba abunta, sunkuyawa tayi ta ɗau ruwan da ta ɗiba sannan ta kama hanyar da ƴar uwartata tabi.... Da gudu ta shiga gidan nasu wanda bukkace kawai tana faɗin "Ammi!! Ammi " fitowa tayi daga wani waje tana kallon ɗiyar tata ta ce" lpia hanne kina yimin irin wannan kiran?" tana ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.