BAZLA❤️Free

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

BAZLA❤️

  • 1views
  • 16chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 1

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM Yanda na fara wannan littafin, Ina rokon Allah yasa na gama shi lafiya.. Ina fatan zakuji dadin shi               BAZLA❤️BY: FarnanahPage 1Bazla! Bazla!! Bazla!!! Kiranta take cikin bacin rai tana duba tsadadden agogon dake manne a lausashshen fatar hannunta.Matashiyace wacce bazata wuce shekaru 18 ba, tanada tsayi, chubby ce kuma farace mai manyan idanu, da sauri sauri take qarasowa wurin matar dake kiranta tana cewa “Ammi kiyi hakuri shiryawa nake” tana me langwabe kanta a cikin shagwaba.Dagowa matar da a qalla zatayi shekaru 40 tayi wadda zaka zaci ‘yar shekara 35 ce Saboda yanayin fatar jikinta da yadda alamu suka nuna tana cikin hutu da kwanciyar hankali, tana sanye da tsadadden lace dinta wanda farashinsa zaiyi kimanin naira dubu dari da hamsin hannunta dauke da jakar ta ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters16
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play