FreeArewaPen original
ZAWAJUL MUWADDA
- 1views
- 56chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*ZAWAJUL MUWADDA*Daga alƙalamin _Sarat Alƙasum (Mom Nusaiba)__(Labarin Sidra)_*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION**بسم الله الرحمن الرحيم*Ban yarda wani ko wata su juya mini labari ba tare da izina ba a kiyaye, wannan haƙƙin mallakata ne ⚠️_Wannan littafi sadaukarwa ne ga duk wacce take cikin halin maraici, kuma ta tsinci kanta a irin wannan yanayin da Sidra da ɗan'uwanta suka fuskanta_Littafin na kuɗi ne only N500, idan kin shirya ki neme ni a number ta *** +966577675904 *MABUƊI* 1️⃣Tafiya take a hankali tamkar kazar da kwai ya bashewa a ciki, yarinya ce ƙarama ƴar shekara 14, kayan da ke jikinta sun yi datti sosai musamman ɗan ƙaramin hijabin kanta da yake a yage daga baya, kallo ɗaya za ka mata ka gane tsananin gajiyar da ta yi. Tsayawa ta yi tana waigen bayan ta sai kuma ta sunkuya ta ɗora hannayenta a kan gwiwowinta tana sauke ajiyar zuciya, fara ce tas kyakkyawar gaske, tana da dogo...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.