FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample · 00
SO DA CIWO❤️🩹Masana ilimin soyayya sun tabbatar da so babu ruwan shi da halitta ko jinsi, babu ruwanshi da yare ko Kabila, so bai san wasa ba, sannan so bai san sabo ba! So Sa'a ce kuma alkhair ce. Sai dai har yau babu wanda ya san yadda so yake da ciwo. Musamman ka so wanda bai san da kai ba! Ba laifi ba ne idan an soka bisa kuskure sai dai kuskuren ka sadaukar da soyayyar da ka gama faffutukar gina shi! Wata duniyar da wata alkaryan! So da Ciwo! Musamman idan ya hadu da raunatattun zukata!_Duk yadda zan bada labarin wahalar da na sha da Abu Zar tabbas ba zai yarda ba! Na same shi a lokacin da ban zata ba! Nayi kokarin mantar da shi zafi da raɗaɗin da yake ji! Kwatsam duniya da wasu mutanen cikinta su min iyaka da shi? Shin sau nawa aka tab"a saka ka kuka akan wanda kake so? Sau nawa aka tab'a disgaka? Idan har hakuri yana da riba tow me yasa lokacin da na tsinci dami a kala ace ban i...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.