FreeArewaPen original
RANAR YABO..!
- 1views
- 87chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · One
_*💔RANAR YABO💔*_*ADABI WRITERS ASSOCIATION* ByMom muhsen &AsadOneTafiyar yaga tak'ici tak'i cinyewa sai dai ya duba agogo ya kuma kalli fuskata har sai ya kasa daurewa yace mun, "pls yaushe zamu isa gidane?kin sani sarai yunwa nakeji ko"na d'an hararesa ina cigaba da sarrafa skiyarin bance komi ba,ya sake kallon agogo sannan ya kwanta cikin kujerar yana yin relaxing,muryar sai da bacin rai yace, "zaki sani ne yarinya"Ban dube sa ba nace, "mizan sani d'in?don Allah inkaji haushi ka ansa kai driving din nan mana, miye na wani dacin rai"Yai banza dani sbd ya k'ule,shida baida hakuri wurin yunwa,ita dake azumi fa tace mi? Wasa wasa saida suka b'ata awa guda da minty biyar a hanya,iyakar kuluwa yakai karshen k'ulewa har suka iso cikin parking space ba wanda yace k'ala, tana gama parking ta fito shima ya fita yana cewa "zaki sani"Saida nakai kofar shiga part dinmu na jiyo ina ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.