FreeArewaPen original
CHEF ZEEY (Love in the Kitchen)
- 1views
- 60chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · 1
CHEF ZEEY*Love In The Kitchen*Topnotch season 4©AzizatHamza2025ArewaBooks @Azizat Hamza ZEEYSunana ZIYADA SADIQ HARUNA a.k.a CHEF ZEEY. Ofcourse na je culinary school, dan haka, I am a certified Chef. Certificate ɗina ma yana cikin folder a ƙasan gadon Kaka. A hankali nake duba littafin da ke gabana, a lissafin dana gama yi kuɗin buɗe restaurant ɗina saura Naira Miliyan huɗu da dubu ɗari takwas da saba'in (#4,870,000) kacal.Kenan na tara Naira dubu ɗari da talatin (#130,000) a cikin Miliyan biyar da nake nema. Classy Restaurant da za a riƙa siyar da abincin gargajiya zalla a garin Zaria na ke son buɗewa, at least daga yanzu zuwa ƙarshen shekarar nan na ke fatan haɗa kuɗin. Wannan shine babban burina.Watanni shida da suka wuce account ɗina na Instagram ya taf...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.