FreeArewaPen original
RIKON SAKAINA
- 1views
- 97chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciya ce
Sample · 1
RIKON SAKAINAYA FARU A GASKE NASADIYA NASIR DANArewa Book sadiya Nasir SHAFI NA ƊAYA Tunda na shigo layin gidan mu idona ya sauƙa kan motor d'aukar gawa dake tsaye kofar gidan mu. Lokaci guda na rasa nutsuwa zuciyata ta soma bugawa da karfin gaske. "Innalillahi wa'inna ilaihi raju'um kar dai Abba nane?". Na ambata da karfi. "Kai aa sai dai ko daga kauye wani ya mutu a asibiti za'a sallace sa anan. Zuciyata ta raya min haka. K'ara saurin tafiyar nayi bana iya ganin gaba na. Maza ne cunkus a kofar gidan wasu na alola wasu na zaune, ko wanne idan kaga fuskarsa tashin hankali zaka gani k'arara. Ɗan rufe fuskata nayi da mayafina na fara bin bango Ina neman hanyar shiga gidan. "Allah sarki Malam Saminu, wallahi na girgiza matuka da naji labarin Mutuwar sa, jiya haka fa muna tare a masallaci, rayuwa kenan Allah kasa mu dace". "Ameen fa, wannan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.