FreeArewaPen original
TURKEN GIDA.
- 1views
- 21chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · ƊANƊANO.
THURSDAY, 24/ARPRIL/2025DAGA MARUBUCIYAR.TA FITA ZAKKAGIDANMUKANA NAKATSAKA MAI WUYAIDAN AN CIZAJANAFTY❤️AREWABOOKS:JamilaumarJanafty.***:JamilaUmar315A IRIN WANNAN RANAR TA 24/04/... MAMA DA BABA SUKA SAMAR DA NI. NA GODE MA ALLAH DA YA RAYANI, ALLAH YA ALBARKACI SHEKARUNA NA GABA YA YI MA RAYUWATA ALBARKA. IYAYENA KUMA ALLAH YA SA KU GAMA DA DUNIYA LAFIYA AMINHAPPY BIRTHDAY TO ME.❤️😍ƊANƊANO DAGA LITTAFIN TURKEN GIDA.Gas na kunna na ɗora ruwan tea kawai. Muna da sauran buredi tunda jiya ya shigo da shi. Bayan na juye a fulas sai na ɗumama alalen sannan na soya ƙwai saboda Jidda da Babanta sai da na gama komai na kai falo sannan na shiga ɗakin su Jidda na tashe ta, ina tashin ta Baby na ji ta yi zaraf ta miƙe tana faɗin" Umma nima zan yi azumin."Kai tsaye na ce" To ku wanke baki ku fito mu yi sahur." Daga nan na fice tiolet na shiga na yi brush ina fitowa hannuna d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.