FreeArewaPen original
ƘADDARAR RAMLAH
- 1views
- 98chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer ce
Sample · 1
ƘADDARAR RAMLAHSHAFI NA ƊAYATsaye nake a farfajiyar gidan mu, littafi a hannuna, ina kokarin kammala wani assignment kamar yadda na saba. Har na fara jin bacci yana mamaye ni, sai naji murya daga cikin kicin."Wai Ramlah! Aikin naki ne har yanzu ba zaki zo ki karasa mana abincin ba? Kinsan Baba Zuwaira batanan fa!"Cikin ɓacin rai na lumshe idona, na rufe littafina ina turo baki waje."Mumy wallahi nagaji da kama mata aiki. Ki samo wata yar aikin mana." Na fada cikin raina, abace.Tana jiyo shigowata sai kawai tayi dariya, tana fadin,"Allah ya shiryamin ke yanzu Ramlah. Zo kishige, abbanku zai shigo yanzu. Kuma kin san kamain yayanki su dawo su damemu da tambayoyi. Ina abincin?"Na kame kaina. Na san dai wannan itace rayuwata. Amma yau ita ce kishiyar mahaifiyata da na koma ƙarƙashinta... Kuma komai take so, to dole ne in bi.A wannan lokacin ban san cewa wannan karamin gajiya da kuka nake yi ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.