FreeArewaPen original
AJNABIYYA
- 1views
- 117chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Ajnabiyya page 1
AJNABIYA...NA*HAJJA CE* 👈Arewabook@Hajja22522Wattpad@HajjacFacebook@HajjaceBismillahir rahamanur Raheem... Dukka wannan labarin na rubuta shine dan tunatarwa. Banyi dan rayuwar wata ko wani ba, idan har kinga abu yazo da yanayin rayuwarki/ka. Nayi shine bisa experience bawai na sanki ba ne ko na sanka. Alƙalami ne ya biyo ta kan irin halin. Fatan zaku biyo labarin dan muje meke cikin AJNABIYAPage 1Ɗaura gwiwoyi Ameerah tayi a gefen tabarma tana kallon tukunyar miyar kukar da ke ta dafa kanta akan ƙaramin murhu. Wutar tana ci a hankali tana ta fitar da hayaƙi. Yayin da gefe guda kuma hayaƙin yana ta bugar cikin idanunta da hancinta, idanunta sunyi jawur sai zubar da hawaye suke yi. Sai dai amma ba hayakin ne ya yi sanadin fitowar ƙwallar da ke shirin zubo mata ba, zuciyarta ce ta cika da burin da take jin kamar mafarki ne kawai. A fuskar Ameerah babu wata damuwa da za ta kai irin wadda t...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.