MIJIN AROFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

MIJIN ARO

  • 1views
  • 20chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuciyar littafin hausa

More from @rahmakabir13

Sample · Page 1

MIJIN ARONa©®Rahma Kabir MrsMG.Page 1.Sarac Stars R Pen...✍️Labari ne da wani ɓangare ya faru, wanda sai da na samu sahalewar rubutashi, wataƙila yayi iri ɗaya da labarinki ko wata 'yar uwarki to arashi ne, fatana in isar da saƙo da faɗakarwa a cikin nishaɗi.GargaɗiBan yarda a juya mini labari ba ko ayi afmani da wani ɓangare na labarin, ko a ɗaura min shi a wata kafa ta media ba tare da izini na ba, sannan ina gargaɗi ga masu cire sunana a cikin labarina su saka nasu tare da sakinsa a shafinsu, a barmin sunana tare da barin rubutuna a yadda yake, da fatan za a kiyayeBISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM NURATU.Sanye take cikin tsadadden leshi mai ruwan ƙasa fuskarta cike da annuri mai ɗauke da Madaidaiciyar kwalliya, a wuyanta sakar gwal ne mai haɗe da zobe da awarwaro, yanayinta ya nuna tana cikin tsantsar natsuwa da kwanciyar hankali tare da jin daɗi, dan a fatarta kawai hutu ya ratsa gata 'yar ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters20
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play