FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · MAKIRIN IKO
☠️☠️ MAKIRIN IKO ☠️☠️ The hunted house 🩸 MALLAKIN MRS ISHAM Jarumai writers association 📚📚📚🖋️🤩 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHAMA ME JIN KAI,ME KOWA ME KOMAI.ME RAYAWA,ME KASHEWA.ME YIN YANDA YA SO KUMA A LOKACIN DA YA SO. TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU ƘARA TABBATA GA MASOYIN MU ANNABIN RAHAMA,FIYAYYAN HALITTA DA BABU KAMAR SA ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM❤️💯* Wannna littafi mai suna Makirin iko gajeran labari ne kuma ƙikƙiraren labari ne akan sabbin ma'aurata wayanda suke matukar so da kaunar juna,rashin sani da rashin ɗaukar shawara yasa suka siya gidan da ya kasance me matukar hatsari batare da sun san da hakan ba.sun tare a gidan cikin ɗauki da farin ciki a yayinda daga ƙarshe danasani da bakin ciki ya maye gurbin farin cikin su a inda suka kusan rasa rayuwarsu da kuma rayuwar jaririnsu da be zo duniya ba.♥01“Ran ka ya daɗe.. ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.