FreeArewaPen original
KIWON KUBUBUWA
- 1views
- 60chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
KIWON KUBUBUWAبسم لله الرحمن الرحيمFATIMA MUHAMMAD GURIN. (Gureenjo)ADABI WRITERS ASSOCIATIONNa san za ku soma da ya haka? Kun ga tallar wani sai kumsa ku ka ga wani daban, Na dakatar da wanchan ne saboda wani dalili nawa amma in shaa Allah bayan wannan za'a yi wanchan ma in bamu mutu baGARGAƊI: Wannan labari ƙirƙirarre ne, duk wani abu da ki/ka gani da yayi kamanceciya da rayuwarki/ka arashi ne.TSOKACI: littafin kiwon kububuwa hakkin mallakata ne, ban amince a juya min shi ko ta wace siga ba ce ba tare da sahalewata ba. PAGE 1KAUYEN AUNO, BORNO STATE OF NIGERIA.8:30PM12/02/2011"Malam har ga Allah abubuwan da suka fara faruwa a wannan jaha tamu ya soma bani tsoro kana jin yadda waennan marasa imanin suka yi da bulaburin?"Matar dake zaune daga...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.