Matar KhaleesFree

ArewaPen original

RandomFreeCompleted

Matar Khalees

  • 1views
  • 40chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hausa novel writer

More from @nusybee143

Sample · Matar Khalees

*****Matar khalees*****✍️Alkalamin Nusaiba ibraheem rimi(Nusy bee)بسم الله الرحمان الرحيمIna taya al'ummar musulmi ƴan uwa na murnar shigowar wannan wata mai albarka, Allah yasa muyi ibada karɓaɓɓiya ya ya yafe mana zunuban muGargaɗi: littafin MATAR KHALEES mallaka na ne Ni nusaibat ibraheem rimi (Nusy bee)ban yarda a chanja min ko a juya min zuwa wata fuska baSadaukarwa:na sadaukar da Wannan littafin ga dukkan MATAR KHALEES fans, Allah ya ƙara danƙon zumunciPart 1Matashiya ce wadda bazata gaza shekaru ashirin da biyar zuwa da bakwai ba, kyakykyawa ce wankan tarwada,tana sanye da golden lace riga da zani,ta yafa babban mayafi tun daga kanta,cikin takun ta na nutsuwa ta nufi bakin motar ta dake ma'ajiyar motoci ta kamfanin nasuMuryar barrister Zee taji tanayi mata magana, Barrister Zee matar  engineer Jabir wato mammallakin kamfanin,waigowa tayi fuskar ta cike da faraa ta qarasa kusa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters40
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play