TUDUN ADAMAFree

ArewaPen original

AdventureFreeCompleted

TUDUN ADAMA

  • 1views
  • 20chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 1: Kafar fara

Gudu takeyi tana tsallake tudu da kware tana shan kwana tana kallon baya. Tana neman tserema abinda ke binta. Ta daka tsalle ta noke tsakanin wasu duwatsu ta boye.Ta kalla gefen hagu ba komai, gefen dama ba komai, gabanta ba alaman wani abu. Tayi shiri ta fizga a guje seji tayi an biyota a haukace. Aiko ta kara wuta.Can ta haye wani dutse ta diro kan kafafunta guda shida. Kaifin idanunta ya hango mata tudunsu, ta kara kallon baya ta arta a guje. Tana gudu ana binta can ta hau kan wani ganye tayi amfanida kaifin hannunta ta yanke wani igiyan dake daure da ganyen tayi tsalle ta diro daga ganyen.Ganyen yayi sama ya mazge abinda ke binta ya watse a kasa, ta kalla baya ta tuntsire da dariya ta dira bakin tudunsu rikeda kafan abin.Tudun adama tudun kiyashine bakake dake rayuwa a nahiyar afrika ta gabas kusada wani katon bushiyan dake cikin wani dankararen gidan gona. Tudun me girmane da dogaye...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters20
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play