NI DA GIDANAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

NI DA GIDANA

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

NI DA GIDANA BYZainab ilyas mazawajeBest brilliant intelligent writter....Baa yarda a juya wannan littafiba ta kowacce irin siga ba tare da izinin marubuciyar ba🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Page 1🗻 Labarin rayuwa ta d'auke yake da amsoshin tambayoyin wasu mataye,haka zalika d'auke yake da warwarar matsalolin wasu mataye. Kuma yana d'auke da mafita ga dubban matayen aure da suka shiga takun kumin Ina mafita ga damuwar su. Sumayyya, duk ke wad'an nan furutai ga manyan a minan'ta biyu Laila da Aliya da suka sata a gaba, suka zuba mata idanu, game da tambayoyin da suke ta yi mata a kan rayuwar'ta. Ta dubesu tayi murmushi. ”Ni ba 'yar kowa bace, ni 'yar talaka ce lis. Kuma ni ba kyakykyawa bace, amma na auri mijin da ko a mafarki, ban tab'a zaton zan aureshi ba. Na Shiga daula ta arzik'i nayi ninkaya a ciki da Sai d'ai, d'ai kun mata a duniya ke rabautar irin sa. Na mallaki kadarori da du...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play