FreeArewaPen original
SAIFUDEEN
- 1views
- 51chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · SHIMFIƊA.
SAIFUDDEEN..!*(Ba Mutum ba ne)***:Jamilaumar315Mallakar:Janafty❤️A TRUE LIFE STORY- 50% Fiction*Da sunan Allah mai Rahma mai jinkai Salati tare da Aminci su tabbata ga Annabin Rahma Annabi muhammad salallahu alaihi wassalam tare da iyalansa da Sahabbansa gabadaya*SHIMFID'A...Meyasa Inna da Ya Habibu suka ki yarda da ni ne..?Meyasa suke ikarari da cewa SAIFUDDEEN Ba mutum bane..?Wata zuciya ta bani amsa da cewa"To in Mutum ne a ina yake MUHIBBA..?Rabon ki da ganin Saifuddeen shekaru wajen goma kenan ammh Tunaninsa bai fita daga ranki ba,in kuma mganar su Inna ba gaskiya ba ne meyasa baki kara ganinsa ba..?Baki san komai a kan sa ba..?baki san kowa na shi ba ballatana abunda ya Danganceshi..?Kai ina nima na fara jin tsoro ko dai ko dai..Saifuddeen da Gaske ba MUTUM BA NE"***Kamar wacce aka biyo haka ta fado cikin bedroom din da Mami take ciki ita da kanwarta Hajiya zuwaira cikin ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.