SIRAƊIN UƘUBAFree

ArewaPen original

RandomFreeCompleted

SIRAƊIN UƘUBA

  • 1views
  • 90chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hausa novel writer

More from @nusybee143

Sample · SIRAƊIN UƘUBA 1

🔥SIRAƊIN UƘUBA🔥 Alƙalamin Nusaibat ibraheem rimi (Nusy bee)(marubuciyar littafan ku masu farin jini wato matar khalees da barrister Hibba) _Free_ book بسم الله الرحمن الرحيمGARGAƊI....Littafin SIRAƊIN UƘUBA mallakar Nusy bee ne,ban yarda a canja min shi ta kowacce fuska ba,sannan kuma ƙirƙirarren labari ne,nayi ne kawai don faɗakarwa da nishaɗantarwa,idan hali ko yanayi ko suna yazo ɗaya da na wani ko wata,to a rashin sani ne,ba da nufi nayi hakan baSADAUKARWA.....Na sadaukar da littafin SIRAƊIN UƘUBA ga Makaranta littafan NUSY BEE ,kune ƙwarin gwiwa na saboda likes, comments da share da bakwa gajiya da yi min, Allah ya bar mu tare🥰Littafin SIRAƊIN UƘUBA free book ne,ina addu'ar duk wanda ya amfana da wannan littafin Allah ya kai ladan kabarin mahaifi na abin alfahari na *Captain* *Ibrahim* *Yahaya* Rimi , Allah ya jaddada rahamar shi a gare shi da ma sauran mamatan mu,ameen thumma ameenPage 1GIDAN SA'IDU MANOMI,ƘAUYEN ALBASU,KANO STATE, NIGERIAYara ne daga shekaru goma sha shida zuwa a ƙasa da a ƙalla zasu doshi talatin,suna ta hayaniya,masu wasa sunayi,masu hira sunayi,har da masu musu,wasu kuma suna tare da iyayen su suna taya su ƙananan ayyukan da baza'a rasa ba,wasu kuma suna wajen wata dattijuwa,wadda da alamu kakar su ce tana yi musu tatsuniya suna dariyaDaga can gefe na hango ta, yarinya ce da bazata gaza shekaru goma sha uku ba,baƙa ce,doguwa,bata da jiki sosai,sanye take da wata tsohuwar doguwar riga ta atamfa, kanta ɗaure da kallabi wanda ya gaji da duniya,daga ita har kayan jikin nata babu alamun wanki ko wanka a tare dasu,ta jingina da bishiyar mangwaro da take kusa da ita,sai sharar bacci takeyi cikin kwanciyar hankaliBaba Hari,ɗaya daga cikin matan kawunnan ta ce ta kula da ita,cike da jin haushi ta girgiza kai,tana faɗin"shegiyar yarinyar nan indai yin abinda za'a zage mu ne,to ta san duk wata hanyar da zata bi ta saka a kalle mu a wulaƙance,in banda wulaƙanci da mugun hali shi kuma wannan baccin ƙaryar na menene?"ta saka ƙafa ta zungure ta da ƙarfi,ai kuwa ta farka a firgice,sai dai cikin magagin bacci,baba Hari ta take ta tana faɗin"shegiya mai baƙin hali irin na uwar ta,tashi ki je ki kwanta kar ki ja min bala'i"gwaggo sarai ta juyo tana kallon su tana faɗin"kema dai harira da ɗorawa kai kike,banda jaraba waye bai san halin UMMIYO da jarabar bacci kamar kasa ba?"harira tace"wai kar ace ka bar Maraya a wulaƙance ne,banda haka Ni ai sakawa yara na idanu ya ishe ni,babu ruwa na da yayibe yayiben yaran jama'a"Sarai ta kwashe da dariya tana kallon ummiyo da ta nufi ɗakin baba atine tana haɗa hanya,sun san irin magagin baccin ta,har waje tana ficewa idan tayi irin wannan baccin aka tashe ta, suwaiba tace"Allah ya haɗa ta da atine don uban ta"harira tace"ya haɗa ta ma,tunda bata da hankali, yarinya kullum tana girma amma tana cin ƙasa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters90
premium80
11

SIRAƊIN UƘUBA

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
12

SIRAƊIN UƘUBA

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
13

SIRAƊIN UƘUBA 12

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
14

SIRAƊIN UƘUBA 13

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
15

SIRAƊIN UƘUBA 14

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
16

SIRAƊIN UƘUBA 15

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
17

SIRAƊIN UƘUBA 16

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
18

SIRAƊIN UƘUBA 17

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
19

SIRAƊIN UƘUBA 18

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
20

SIRAƊIN UƘUBA 19

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
21

SIRAƊIN UƘUBA 20

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
22

SIRAƊIN UƘUBA 21

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
23

SIRAƊIN UƘUBA 22

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
24

SIRAƊIN UƘUBA 23

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
25

SIRAƊIN UƘUBA 24

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
26

SIRAƊIN UƘUBA 26

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
27

Siraɗin uƙuba 27

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
28

Siraɗin uƙuba 28

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
29

Siraɗin uƙuba 29

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
30

Siraɗin uƙuba 30

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
31

Siraɗin uƙuba 30

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
32

Siraɗin uƙuba 30

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
33

Siraɗin uƙuba 30

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
34

SIRAƊIN UƘUBA 31

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
35

SIRAƊIN UƘUBA 32

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
36

Siraɗin uƙuba 33

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
37

SIRAƊIN UƘUBA 34

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
38

SIRAƊIN UƘUBA 35

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
39

SIRAƊIN UƘUBA 36

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
40

SIRAƊIN UƘUBA 37

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
41

SIRAƊIN UƘUBA 38

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
42

SIRAƊIN UƘUBA 39

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
43

SIRAƊIN UƘUBA 40

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
44

SIRAƊIN UƘUBA 41

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
45

SIRAƊIN UƘUBA 42

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
46

SIRAƊIN UƘUBA 43

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
47

SIRAƊIN UƘUBA 44

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
48

SIRAƊIN UƘUBA 45

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
49

SIRAƊIN UƘUBA 46

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
50

SIRAƊIN UƘUBA 47

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
51

SIRAƊIN UƘUBA 47

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
52

SIRAƊIN UƘUBA 48

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
53

SIRAƊIN UƘUBA 49

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
54

SIRAƊIN UƘUBA 50

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
55

SIRAƊIN UƘUBA 51

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
56

SIRAƊIN UƘUBA 52

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
57

SIRAƊIN UƘUBA 53

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
58

SIRAƊIN UƘUBA 54

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
59

SIRAƊIN UƘUBA 55

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
60

SIRAƊIN UƘUBA 56

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
61

SIRAƊIN UƘUBA 57

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
62

SIRAƊIN UƘUBA 58

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
63

SIRAƊIN UƘUBA 59

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
64

SIRAƊIN UƘUBA 60

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
65

SIRAƊIN UƘUBA 61

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
66

SIRAƊIN UƘUBA 62

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
67

SIRAƊIN UƘUBA 63

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
68

SIRAƊIN 64

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
69

SIRAƊIN UƘUBA 65

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
70

SIRAƊIN UƘUBA 66

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
71

SIRAƊIN UƘUBA 67

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
72

SIRAƊIN UƘUBA 68

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
73

SIRAƊIN UƘUBA 69

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
74

SIRAƊIN UƘUBA 70

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
75

SIRAƊIN UƘUBA 71

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
76

SIRAƊIN UƘUBA 72

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
77

SIRAƊIN UƘUBA 73

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
78

SIRAƊIN UƘUBA 74

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
79

SIRAƊIN UƘUBA 75

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
80

SIRAƊIN UƘUBA 76

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
81

SIRAƊIN UƘUBA 77

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
82

SIRAƊIN UƘUBA 78

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
83

SIRAƊIN UƘUBA 79

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
84

SIRAƊIN UƘUBA 80

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
85

SIRAƊIN UƘUBA 81

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
86

SIRAƊIN UƘUBA 81

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
87

SIRAƊIN UƘUBA 82

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
88

SIRAƊIN UƘUBA 83

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
89

SIRAƊIN UƘUBA 85

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
90

SIRAƊIN UƘUBA 86

Premium
Updated 10 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play