FreeArewaPen original
๐NAUYIN BAKI๐๐ Na Uwar Batoorl
- 1views
- 102chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Uwar batoorl โ๏ธ writer Follow me on Whattpad - @Uwar batoorl *** *** *** Gmail - ***
Sample ยท Page 1_2
๐NAUYIN BAKI....๐๐NaUwar Batoorl.Marubuciyar:-ฦณAR SARKI CEMAFARKI NAHJAHILCI KO AL'ADAฦณAR KARUWASHAAMEEฦH๐๐๐ฆ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ฅ ๐ฅ๐๐๐ ๐๐ก๐๐ฅ ๐ฅ๐๐๐๐๐ ุงูููู ุตูู ู ุณูู ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู SAW ๐ค๐คIna mai miฦa dubban godiya ga Allah maษaukakin sarki da ya bani ikon fara rubuta wannan labari NAUYIN BAKI, ina addu'a da fatan Allah ya sa na kammala lafiya yanda na fara lafiya cikin aminci, duk wasu fitintinu da wasu abun ฦi Allah maษaukakin Sarki yayi mana katangar ฦarfe da su, mu kammala cikin ikonsa da amincewansa da yardansa lafiya.Duk wasu kura-kurai da za su wanzu bisa kuskure Allah ya yafe mu gaba ษaya ni mai rubutawa da ku masu karatu, Allah kuma ya bamu ikon kiyaye dai-dai ya haษa mu a kan ladan alkairan da labarin ke tafe da su.SADAUKARWAWannan labari kacokam nashi na sadaukar da shi gare ki HAJIYA AYSHA, Hajjatyna, ina roฦon Allah ya saka miki da mafificin alkairi, domin ba d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.