FreeArewaPen original
RA'AYI NE KO BURI?
- 1views
- 52chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 01
RA"AYI NE KO BURI..?NAJANAFTY💞***:Jamilaumar3511JIGAWA_DutseRingim......Daga labulen Dakinta tayi Ta Fito tana gyara Haban Zaninta cikin Masifa take Fadin"Ke Humaira kinga naki nace..."Tafada tana ware ma wata yar matashiyar Budurwa dake kan Wani Dutse acikin Filin Tsarkan gidan tana wanki hannu,Dagowa tayi Tana kallon Hajjo cikin Tura baki lokaci Daya tana ware ido tace"Ni kuma...? Toh ni Hajjo mai nayi miki da zaki makomin zagi.."?Dattijuwa ce mai akallah Shekaru 64 aduniya,Ta tsufa sosai Domin kanta yana cike ne da Furfura ammh Daga ganin yadda Take Tafiya da mgana zaka Fahimci masifaffa ce sosai.Sake ware hannu Tayi ta sakarmata wata Dakuwa Tana Fadin"Kinci uwarki Balaraba domin bana ce Ummaru ba...Tunda ina Shaide iya Tarbiya da kwaba ya baki Ka haifi yaro ne baka Haifi Halinsa ba.."Tafada tana Jifanta da wani kallo.Tunda taji Haka tasan kwanan Zence sai kawai ta kauda kai ta C...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.