FreeArewaPen original
KO BA SO..
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey there! Welcome to my little world💜 I'm so happy you found your way here✨ I write to pour out my heart, my imaginations, and the soft pieces of life I want to share with you🩷✨ Feel free to talk to me, share your thoughts, your dreams, or your skincare secrets Lol. I promis...
Sample · Chapter: 1
10th November, 2024Whitestone Suite, Katsina.Gate din a bude yake dukkan shi, mai gadin kuma yana gefe tsaye don baiwa manyan motacin da ke kutso kai damar shiga, a duk bayan yan mintuna. Kallo daya za a shaida taro ake, taro na manya manya ba yuyuyu ba. Harabar wajan haggu da dama zagaye take da decorations tare da manya manyan poster mai dauke da hoton kyakkyawan mutum da a hasashen shekarunsa za su yi 50-57 a kasa an rubuta sunansa Hon. Jamil Usama. Da wasu poster din an rubuta Free Medical Outreach OpeningSai kuma matasa sanye da T shirt, a gaba hoton Hon. Jamil ne, a baya kuma an rubuta Free Medical Outreach, a hulunan kansu ma haka. kowannen su dauke da poster din sun yi kamar an jera su a gaban kofar da zata shigar da mutum cikin hall din alamun sannu da zuwa su ke yi. Daga ciki kuma tangamemen hall ne da ya gaji da haduwa, komai na ciki sheki yake yana daukar ido. An ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.