FreeArewaPen original
GAMO MUKA YI
- 1views
- 35chapters
- 5audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Barka da zuwa shafin HAUWA'U MUSA YELDU. Inkiya 👑Queen Jiddah. Writer of the Book MASARAUTAR ZAZZAU. Ina fatan za kuyi following ɗina, alfarmar Muhammadur Rasulullahi (s.a.w)🙌✨🌍💃
Sample · Chapter 1
🥹GAMO MUKA YI🥹Chapter 1True Life Story😱🙆♀️By Queen Jiddah....✍️Zaune muke kamar koda yaushe a cikin 'dakin mu, da misalin karfe goma na dare tare da Kanwa ta, dukan mu waya ce a hannun mu sai dai ita indian film take kallo sa'banin ni da nake yin Chat da wani class mate 'dina mai suna Kokanii ! Shine nick name din da muke kiran sa a school.Film din take kallo tana dariya, yayi dana juyo ina tambayar ta me take ma dariya, sai tace min na daina damun ta idan bazan kalla ba na kyale ta, sai nayi murmushi na cigaba da chat 'dina ba tare da na tankata ba."Assalamu Alaikum".Naji wata murya mai amo da 'karaji tayi sallama, ban saka komai a raina ba na kar'bi sallamar tare da waigawa domin ganin meyin sallamar, kasan cewar a uwar 'daka muke amma daga inda muke zaka iya hangar kofar falon mu, gashi kuma kwan lantarkin mu na falo ya lalace shiyasa baka iya ganin falon sosai sai dai kana iy...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.