FreeArewaPen original
SHIN SO DAYA NE?
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
SHIN SO DAYA NE? Hafnancy...Zazzafar soyayya, Cin amana, mugunta da kuma Sadaukarwa 1Kwance nake saman katafaren gadona, hirar soyayya nake tare da mutumin da ban taɓa gani ba haka zalika shima ɗin bai taɓa ganina ba, Allah ne kawai ya haɗa abinsa ta dalilin wayar sadarwa. Ya sanar dani cewa lambar wani abokin aikinsa ya karba gun wani, to ayayin kwafe lambar acikin wayarsa ne yayi kuskuren rubuta wani lamba gud'a aciki, wato amaimakon takwas da zai saka ak'arshe, shine aka sami kuskure yasaka sifili ,wanda adalilin hakan ne K'iran ta fad'o layina. Tun daga lokacin muka kulla alak'ar soyayya wanda dak'yar ya samu har ya iya shawo kaina kafin na yadda na karbi tayin soyayyar tasa, tun bana wani sakewa har nazo na ware na soma d'an sabawa dashi wanda har takai ta kawo idan har banji muryars...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.