FreeArewaPen original
ROMON BAKA
- 1views
- 5chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1
*ROMON BAKA* *WRITTEN BY* *ZAINAB LAMINU SANI* *(Abidah)* *First class writer's association* Wannan labari ƙirƙirarren labarine duk wanda ko duk wacce tayi labarin nan yayi dai-dai da rayuwarta to arashi a ka samu. Bismillahir Rahmanir Rahim. "Aminatu kiyi haƙuri, komai me wucewa ne a rayuwar nan, babu abinda baya wucewa kin ji, ki cigaba da haƙuri in sha Allahu komai zai zama tarihi za ki ga kamar ba ai ba a rayuwar ki, za kiyi farin ciki kamar kowa amma sai kin yi haƙuri kin juriyare komai kin mai da komai ba komai ba a gurin ki kin ji Aminatu na. Nasan kina yi amma ki ƙara a kan wanda na san ki da shi, nasan zaki fuskanci ƙalubale da yawa a zamantakewar ki dama rayuwar ki, ballema da Allah ya haɗa ki da mugun miji, sai kin yi haƙuri kin san duk wanda a ka cewa ya yi haƙuri an zalince shi ne, Aminatu da sannu komai zai shuɗe". Kal...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.