FreeArewaPen original
KAFAR HAGU
- 1views
- 42chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
FATALWA BAƘAR TAFIYA SAKACI SALMA RAZANI WANI ƘARNI RUWA BIYU ƘULLALLIYA
Sample · 1
*'KAFAR HAGU*©️Meenat A. 'YandomaMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION.🅿️age 1"Ance ana sallama da Rauda" karamin yaro da bazai wuce shekara hudu ba ya fada. Inna Baraka da ke daki har tuntube take wurin fitowa. "Koma uban waye, ka ce masa bata nan" ta karasa maganar tamkar zata kifawa yaron mari. Dariya jama'ar gidan suka kwashe da ita, domin sun san abin da zai biyo baya. A fusace ya fado cikin gidan tare da zaro sharɓeɓiyar addar da ya ɓoye a kafar wandonsa tare da nuna Inna Baraka da ita.A guje ita da jama'ar gida suka kwasa a na kare, sai dai kash tuni Gaga ya sha gabanta ya na me nunata da addar da ke hannunsa. "Ni kike zagi, yaushe na yi lalacewar da zan aiko kiran Rauda kiyi min haka? Kuɗi na da kike ci me ye makomarsu." Wasu yawon tashin hankali Inna Baraka ta hadiye ji kake ƙut! "Ka ga Ghali! Wai Gaga. Wallahi akasi aka samu bansan kai bane. Ni na isa in hanaka ganin Rauda kayi min ai...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.