FreeArewaPen original
MATAR SADAM
- 1views
- 20chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey there! I'm SultyWrites AKA youngwriter. The Author of 10 fictional stories📚 A writer who believe that words have the power to inspire, to heal, and to transform. I aim to craft stories that reflect the beauty of our shared human experience, with all its complexities and n...
Sample · PAGE 1-5
MATAR SADAM BY SULTYWRITES AKA YOUNG WRITERبِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِDa sunan Allah Mai rahma Mai jinkai .*** *** *** TARABA STATE GEMBU Duk Wanda yasan gembu yasan kauye ne mai tarin niima most especially lokacin damina ko ina Ka kalla ciyayi ne sunyi shar dasu gwanin shaawa. wata yarinya na hango da baza ta wuce 13-14 years ba tafiya take tana Wasa da duwatsu a hannunta sanye take da doguwar riga ta atamfa kafarta sanye da takalmi wanda dashi da babu duk daya domin kuwa ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.