ƳAN MATAFree

ArewaPen original

Short StoryFreeCompleted

ƳAN MATA

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma ɗalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hart🥰

More from @reza12

Sample · Chapter 1

*ƳAN MATA 1*_By S Reza...✍️_*🥏Whasop Channel**TSOKACI!*_Labarin Ƴan Mata ƙirƙiraran labari ne. Sannan gajere. Jan hankali ne ga ƴan mata masu tunani irin na waɗannan ƴan matan dake cikin wannan labarin. Ina fatan Allah ya bani ikon rubuta abun da zai fahimtar da al'umma.__Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai_*Chapter 1️⃣*Kallonta tayi cike da gajiyawa ta ce "Na gama magana muddin na isa dake to ban yarda kije ba, idan kuma ban isa dake ba to ga hanya nan" Uwar tata ta faɗa tana cigaba da cin dabinon dake hannunta. Siyama ta sake lanƙwaɓe murya kamar zatayi kuka ta fara faɗin "Yanzu shekenan gaba ɗaya ƙawaye na zasu je sai ni kaɗai ce za'a hana, kowacce fa an barta a gidan su, kuma kwana ɗaya kawai zamuyi, shine ni za'a ce ba zanje ba, ni dai Allah sai naje kwana ɗaya kawai da mutum zai yi sai an hana shi kamar wata karamar yarinya". Ta faɗa tana kafe uwar da ido kamar zata yi kuka. Mat...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play