FreeArewaPen original
KINCI DUBU.....
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
FAUZIYYA TASI'U UMAR Marubuciya mai Amfani da hikima da basira wajen fadakar da AL'UMMA
Sample · 1-2
*KINCI DUBU......*_(Uwargida me capacity)_*Oum Hairan**Page 1-2*Hauwa'u kiyi hakuri bawai ina nufin kin kasa bane kawai dai naga ɗawainiyar gida da yara tayi Miki yawa har ta fara ɗauke Miki hankali daga kulawa dani Shiyasa nake kallon aure a matsayin hanyar da kowa zai samu salama Ni da ke Kinga idan na samu wacce bata da nauyin komai zata bani lokacinta ta kula Dani kema zaki huta da ƙorafi na" cewar Ibrahim dake zaune bisa gadon yana fuskantar matarsa Jiddah da ke zaune ta haɗe kai da gwiwa tana wani irin kuka me ban tausayi, tunda ya fara maganar sai yanzu ta ɗago tace “Kace ba wai don na gaza bane zaka kara aure kuma a cikin kalamanka kace na rasa lokacin kulawa dakai IB yaran nawa guda biyu sune suka sa kake ganin na gaza Meyasa idan wani abu kake buƙata wanda ban fahimta ba bazaka zaunar Dani ka sanar dani don na gane na gyara ba sai ka yanke shawarar shigo da wata cik...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.