SAHURA 💖Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

SAHURA 💖

  • 1views
  • 15chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer

More from @sadikgg26

Sample · 1

*_Wannan labari kirkirarre ne, banyi dan muzanta rayuwa wani ba. Idan ya dace rayuwar ka, akasi aka samu._*✏️✏️✏️BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMDukkan godiya da yabo marasa iyaka sun tabbata ga Allah mahaliccin kowa da komai, tsira da amincin Allah su kara jaddada ga Annabi MUHAMMAD(SAW).*Page 0️⃣1️⃣*Kwance take a kofar daki tana kyarma saboda tsananin sanyin da akeyi, Faruk ne ya shigo bayan ya dawo daga sallar asuba, tashin tayayi ta hanyar kiran sunan ta Sahura Sahura ya zaki kwanta anan? A firgice ta ta tashi tayi zaton ko Umma ta fito, a guje ta shige kitchen domin duba ruwan zafin da Umman tace ta dora mata. Tana shiga taga ruwan zafin ya kusa konewa saura kadan, a sauri ta debi wani ruwan ta zuba a tukunyar."Sahura maza ki kawo min ruwan kuma ki dora girkin abincin karin kumallo." Muryar Umma ce take bawa Sahura umarni daga cikin daki, yayin da gaban Sahura ya yanke ya fadi. "Na shiga ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters15
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play