FreeArewaPen original
Twist of fate
- 1views
- 32chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1 & 2
*TWIST OF FATE*_Karkatarwan Ƙaddara_*14/02/2022* _By__REAL ESHAA_*_Albishirinku 'yan Uwa marubuta da kuma makaranta littattafan Hausa💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻ga wata dama tasamu agareku Musamman 'yan uwa marubuta zaku riƙa samun kuɗin littafinku kai tsaye batare da anbi ta hannu wani dake wata ƙasaba.Haka zalika 'yan Uwa makaranta da zaran kun sauƙe manhajar wannan App ɗin namu zaku samu damar karanta duk kan littattafan mu na kuɗi batare da wata matsalaba Ga yanda abin yake zaku je Playstore ku sauƙe App ɗin mu me suna AREWABOOKS domin samun damar biyan kuɗin littafi ko daga ina kuke afaɗin duniya domin neman ƙarin bayani zaku iya tuntuɓar wannan number ***..._**Duk kan yabo da godiya su tabbata ga Allah subhanahu wata'ala mai kowa mai komai daya bani ikon fara rubuta wannan labari lafiya yanda nafara lafiya Allah yabani ikon kammalawa lafiya...**HAPPY VALENTINE'S DAY💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻😘😘😘💋💋💋**Free Page 1&2*_______________________*Porthacourt Ykc Eletor jontion*Cikin tura baki matashiyar budurwar dake kwance ta sanya hannu ta janyo Alam daya karaɗe ilahirin kunnenta da ƙaraji ta kashe kana ta tura ƙasan pillow kanta ta mayar cikin duvet tana sake lumshe Idanunta dake cike da bacci...Kai kyakkyawar budurwar dake tsaye rataye da jaka akafaɗarta ta dafe cikin yanayin gajiyawa da takaici tace"Wallahi Sister Ainah zan tafi na barki wani irin bacci ne haka?,Ke kullum akazo tashin ki se kin ɓata mana lokaci?,Banza wacce ke kwancen tayi da ita,Hawayen da suka zubo mata ta sanya hannu ta share jin taƙi tanka mata Asanyaye ta juya ta fita zuwa falo,kallon matashiyar matar dake sanye cikin shiga na alfarma tana shirya abinci a dining tayi cikin sanyin murya tace"Ummu na tafi.Anutse matashiyar matar data Kira da Ummu ta juya fuskarta babu walwala tace"Sajnah Where is Ainah is she still sleeping??.Kai Sajnah ta gya'da tana ri'ke da Jakarta,Kai Ummu ta dafe tare da lumshe Idanunta tace"Ok zo kiyi breakfast bari na taso ta."No Ummu am full let me carry my phone ta fa'da tana ficewa.Arazane ta buɗe lumsassun Idanun ta dake cike da bacci ta 'kwalla Ihu kana ta da diro daga godon tana bin ilahirin jikinta da ruwa ke sauƙa,Cikin rawan murya tace"Why Ummuna meyesa zaki jiƙani For God sake?.Harara Ummu ta zabga mata da faɗin"Minti biyu na baki Wallahi idan na dawo Baki shirya ba zaki ga ɗayan kala na ta faɗa tana ficewa.Miƙewa Ainah tayi tana tura baki tashiga toilet,hannu ta sanya ta cire half gownt ɗin baccin dake jikinta ta sakarawa kanta shawer,Hannu tasa ta ɗauki towel da tsawon sa be Kai gwiwanta ba ta ɗaura kana taɗauki ƙaratana tsane ruwan kanta,Agaban dreesing mirrow ta zauna bayan ta fito lotion ta shafa kana ta ɗauki mayukan kanta masu daɗin ƙamshi tashiga shafawa lite make-up tayi wanda ya bayyanar da kyawun fuskarta duk da cewa baƙace a...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.