FreeArewaPen original
ZAMANINMU (Hattara ƴan'mata)
- 1views
- 26chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My Name is Rukayya Idris Balah also now as AUTAR AREWA,i am a writter.
Sample · Chapter 1 chapter 1
♀️ZAMANINMU🤦🏽♀️.* _(HATTARA YAMMATA)_ *NA**RUKAYYA IDRIS BALAH* *(AUTAH)**Wannan littafi kirkirarran labari ne, Banyishi dan cin zarafin wani ko wata ba.Nayi ne dan fadakarwa, ilimintarwa tare da nishadantarwa.idan yayi daidai da rayuwarka/ki to arashi ne.* __*GODIYA*__INA GODIYA GA ALLAH (S W A) DAYA BANI IKON RUBUTA WANNAN LITTATI,ALLAH KARA DADIN TSIRA GA SHUGABANMU ANNABI MUHAMMAD (S A W),DA ALAYENSA DA SAHABBAN AMEEN. __~GARGADI~__~BANYARDA~ ~WANI~ ~KO~ ~WATA~ ~YA~ ~JUYAMAN~ ~LITTAFI~ ~BA~ ~TARE~ ~DA~ ~AMINCEWA~ ~TA~ ~BA~, ~A~ ~KIYAYE.~ *SADAUKARWA*__NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA MAHAIFANA,*MALAMA* *AMINA* *IDRIS**MALAM* *IDRIS* *BALAH* *MAI* *GORO* ALLAH YAYIMAKA RAHAMA AMEEN. *Ina Mika godiyata gareki* *uwar room KHADIJAH ADAM IDRIS* *(shalelen kainuwa)Allah yabar zuminci ameen.**God bless you my Aunty.* بسم الله الرحمن الرحيم. 🅿️1 📝Yanayi ne na lokacin sanyi, garin yayi lif ba iska a keyi sosei ba amma yanayi ne mai dadi, domin sanyin baya ratsa jiki sosei.Wata hadadiyar mota Naga tayi parking a harabar shagalinku 🏨 hotel , sai da a ka dau wurin 5 minute kamin naga an bude marfin motar tare da zuro kafa daya waje anan na gano kafar mace ce,saboda takalmin dana gani Mai tsiini sosei. Harta fito daga motar waya takeyi,duk da banajin me take fada amma da alama tanajin dadin wayar,saboda irin smile din da yake kan fiskarta. Doguwa ce sosei duk da takalmin kafarta ya Kara taimakawa wajan fitar da tsawonta,kananan kayane ajikinta bakin juns tare da farar tesheet ta dora bakar afterdress budadda tasa dan siririn mayafi akanta sai red din hand bag kalar takalminta duk da bana ganin fuskata sosei amma kirar jikinta Yana da kyau,domin bata da kiba Kuma ba ramammiya ce ba. Rufe marfin motar tayi,ta nufi kofar da zata sadata da cikin hotel din.sai a sannan ta daina wayar tana tafiya a slow kaman wadda tasha wani abu. A reseption ta tsaya, ta fara magana da Wanda yake akan kanta,ga dukkan alamu daki zata Kama saboda Naga ta ciro kudi daga cikin Jakarta ta mika,an bata keys tare da recite,saman matakalar benen dake baran hagu Naga ta nufa,,tabi wani dan sukuroto Mai tsayi,tana ta wuce dakuna daidai daki no 101 ta tsaya tare da sanya key jikin kofar ta bude...Iska Naga ta firzar da ga bakinta,ta cilla jakar kan kujerar falon tare da cire dan gyalen data yane kanta da shi...Tayi rigingine bisa doguwar kujera,hawaye nagani sunabin gefen fuskarta, wayarta ta dau Kara ta duba tare da cillar da ita kasan kafet.Ta firta"BAZAN IYA BA" da karfi,ni kaina ta tsorata ni danjin karajin da tayi, ta Kara rushewa da kuka sosei.akalla ta dau tsawon 20 minutes tana kukannan,sai da ta gaji Dan kanta ta tashi ta dauki karamin galenta tana...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.