FARAR MACE KO MAYYA CEFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

FARAR MACE KO MAYYA CE

  • 1views
  • 17chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Ina Alfahari da rubutu....✍️

More from @babybintuu

Sample · Episode 1&2

🍂 *FARAR MACE* 🍂 Ummu Sumayya *Vote me on **** #Bintubaby *Elegant Online Writer's* *PAGE ONE* _*بسم الله الرحمن الرحيم_* _ *TSOKACI!*_ _*Wannan littafin k'irk'irarre ne banyi dan wata ba in hali ko suna yayi kama da yanayin rayuwar ki to kiyi ha'kuri bada ke Bintu take ba*_ _*SADAUKAR WA!*_ *_Wannan littafin na kud'i ne akan farashi mai sau'ki 200 inkuna so zaku tura kud'in Ku ta 4210014214 shaidar biyan ku ta *** ko katin waya 200 mtn or airtel bana son vtu hoton za'a d'auka atura min ta *** y'an Niger sai sumin magana ta *** dan jin yanda zasu tura nasu kud'in Free page guda goma nayi al'kwari insha Allah dan haka sai ku hanzarta neman naku akasuwa🤣_* *KANO* _Ta dabo mai mata mai mota yaro koda me kaxo anfika🤭_ *5:08pm* Yammaci ne sosai kowa kagani sai haramar tafiya gida yake duba da yanayin garin domin hadari ne sosai yahad'u garin yayi dund'um yayi wani lum gunun ban dad'i alamun anyi ruwa akusa saboda k'amshin k'asan dake ta tashi kowa sai sauri yake yanufa gida kar ruwa yatare shi awaje harta da tsuntsaye ma sauri suke su isa makwancin su. Motoci ne guda bakwai ke guje bisa saman kwalta many'an hilux ne da suka amsa sunayen su kai da gani kasan mamallakan motan sun ci kuma sun tada kai gudu suke zuba wa kamar zasu tashi sama gaba d'aya hilux d'in kala d'aya ne wato bak'ak'e sai ta tsakiyar data kasance fara sol da alama ma sabuwa ce yau akafara shiganta adaidai kan junction d'in skyline university go slow ne ya had'u sosai daga cikin motar tsakiyan nan wani yad'an sauke glass d'in yana sha'kar k'amshin k'asar dake ta tashi lumshe idanu yayi sannan yabud'e su yana kallon mirro yanda yaga motoci sun taru tsaki yaja yana mai kallon agogon hannun shi cikin wani yanayi sai kuma yafesar da wata zazzafar iska yajin gina kan shi da kujera yana sake jan wani tsakin, kirane yashigo wayar shi kamar bazai d'auka ba saikuma yad'auka yana karawa akunnen shi cikin wata murya mai nuni da zallar abunda ke cikin zuciyar shi yace "Haba Khalisat zan miki k'arya ne na gaya maki ina kan hanya go slow ne yatare ni" Daga chan b'angaren cike da shagwa'ba wacce aka kira da Khalisat tace "Please am sorry bawai ina nufin kamin k'arya bane" Tsaki yasake ja sannan yace "to mekike nufi tunda nafuto kiketa kirana tun da nace zanzo saiki zuba ido kiga zan zo d'in ko a'ah amma kin dame ni" Cikin lan k'wasa murya tace "I say am sorry sai kazo" dasauri tayi cutting d'in wayar daga chan side d'in. Lumshe idanu yayi yana sakin wani shegen murmushi mai cike da ma'anoni da dama adaidai nan kuma aka fara wucewa dan haka driver yaja suka bar wajen Tafiya sosai sukai kafun su iso sharad'a first two unguwa ce ta masu hannu da shuni domin tundaga farkon unguwar many'an gine gine ne ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters17
premium7
11

Episode 21&22

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
12

Episode 23&24

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
13

Episode 25&26

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
14

Episode 27&28

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
15

29&30

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
16

31&32

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
17

33&34

Premium
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play