FreeArewaPen original
ABIN DA YA BAKA TSORO
- 1views
- 57chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample · Upcoming story...
_Qadr! Ita ce kalmar da zan kira a matsayin jagorancin rayuwata... Tun daga lokacin da na fahimci Zanen ƙaddarata ta bani abubuwan da ban zata ba bayan tab'o da tambarin da Qadr ta shata min yasa ni takatsantsan da rayuwa! Hmmm ina ganin dariya da murmushi sai waɗanda suka wanzu domin farin ciki! Qadr! Qadr!! Qadr!!! Allah da kan shi ya fada mankadrallahu akkadriyi! Zanen Qadr tana ta walagigi da ni... Ni Meriama Ashe da gaske Abin da ya baka tsoro wata rana zai baka tausayi....ku biyo LABARINA me cike da mamaki da al'ajabi_A true story life story......insha Allah soon free book... Idan naga kamun ludayin ku😹
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.