FreeArewaPen original
SARAUTAH TAH CE
- 1views
- 55chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1.
👑👑👑👑👑*SARAUTA TAH CE**Free page*ByNuceeyluv😘1.....Tun kafin yakai hannun sa kanta daga yadda yaga shape dinta ji yyi Wani Abu ya tsirga Masa tun daga yatsun kafarsa har izuwa kansa yana me hadiye yawu tamkar Wani tsohon maye, saidai a zahiri zakace Sam basu din yake kallo ba domin wayace a hannun sa yana kishingide bisa sofa yana latsawa hankali kwance tamkar bada shi ake mgn ba tun dazu. "Ranka shi dade nace Wannan tayi maka?"Cewar Wani bafaden sa Musa daya wakilta ya shigo Masa da matan da suke jiransa ya zabi daya a ciki tun dazu ake kawo su sai ya gama shan kamshi ya girgiza kai alamar batayi Masa ba. Kamar bazaiyi mgn ba can dai ya daga Kai Yana juyar da kansa fuskar sa a hade tamkar badan shi ake tsaye a wajen ba. Kallon budurwar yarinyar bafaden yyi yana murmushi bece mata komai ba ya juya zai tafi hudayya wacce ake Kira da Huda ta bude baki zatayi Masa mgn bafaden...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.