FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · Mbom-Uzo festival
*Chronicles of* *...... ...... .......ZAYTOONAH*Rubutawa.....Azizat ***@Azi_zat*Free page* *1- Mbom-uzo festival*Bismillahir Rahmanir Rahim1985"Dear let's just leave, my mind is not at peace here" Abinda Caroline ta faɗawa mijinta kenan a karo na ba adadi tun zuwan su ƙauyen mijin na ta wato Okwuohia Village.Kamar kullum haƙuri ya shiga ba ta akan ta bari su yi christmas a ƙauyen kafin su tafi. Wannan karan kam Caroline ta ƙi fir musamman saboda mafarkin da ta yi jiya da dare. Ganin yayi yayi ta haƙura ta ƙi ne ƙarshe ya nuna ma ta zai yi tunani a kai. Caroline ta turɓune fiska ta ce ma sa matuƙar ya ƙi ba ta ƙwaƙwƙwarar amsa zuwa dare to za ta ɗauki 'yar ta su bar ƙauyen gobe da safe."Please Carol" ya faɗa yana haɗa hannuwansa biyu. Shigowar 'yar su ne ya dakatar da Caroline daga maganar da ta ke son yi.Yarinyar da gudu ta shigo ɗakin ta faɗa jikin mahaifinta tana haki saboda gudun ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.