HATSABIBAN TSIBIRIFree

ArewaPen original

HATSABIBAN TSIBIRI

  • 1views
  • 35chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

I'm a humble woman, I like interaction with people from different environment and it's a honor and privilege to make new friends with exposure for me to get a lots of experience, I'm one of novel reader since I was young and my dream is to be a great writer (author).

More from @mrsjmoon

Sample · Page 01

HATSABIBIN TSIBIRI.By Mrsjmoon.Adabi Writer's Association (AWA)(Hatsabibin tsibiri kagaggen labari ne, ba'ayi shi dan wani ko wata ba in anci karo da abinda ya yi daidai da rayuwarka/ki alkalami ne ya zo da salon. Labarin zaiyi nutso ne cikin wata rayuwa mai ban al'ajabi na matsafa tare da wata ƙasaitacciyar masarauta da magajinsu ya shigo da salon da tun ginuwarta tayi hannun riga da lamarin. Duhu, Haske, Ƙarya,Gaskiya, Zalinci, Tausayi, Halarci,Butulci, Sadaukarwa, son mulki bakin rai bakin fama gami da tasirin riƙo da Addini duk na ƙunshe cikin tafiyar Mrsjmoon a cikin wannan labarin na Hatsabibin tsiri.Ya Allah ka lamuncemin na rubuta abinda zai amfani al'umma. Allahumma Amin. *Littafin baki dayansa sadaukarwa ce ga aminaina masu dubun karamci a gareni wato Khadija Candy da Rahma Kabir, Allahu ya ja wannan zumunta har zuwa gidan Aljanna mu zamo makwaftan juna Alfarman sayyidul sadati Manzon Allah S.A.W. Amin.*Da sunan Allah mai rahama mai jin kai, Allah ka karo dubun salatai marasa irga ga masoyinnan naka, shugaban Halittu baki ɗaya abin alfaharin salihan bayi, jagoran mabudin alkhairai, Abul Fad'imatul Zahra'u Sayyiduna Muhammadur Rasulullah S.A.W.Page 01TekƘun Kabobo.Teku ne mai daɗi da tsawo wanda ya ke cikin k'ungurmin dajin da ke yammacin Hatsabibin tsiri kuma gabashi da Masarautan birnin Mungaye.Ruwan Tekun na da abin al'ajabi domin da safe zuwa rana kalansa blue ne amma idan marece ya shiga sai ya koma fari k'al wanda mai gani kan iya hango halittun da ke rayuwa a ƙasanshi na shawagi dan k'asansa na dauke da halittun da ke rayuwa a ruwa nau'ika daban daban, kama daga Kadoji, Kifaye da sauransu haka yashi da tsirrai koraye duk suna bayyana a fili ga duk wanda ke iya kawo ziyara da yamamcin.Duk wannan girma da Tekun ke da shi gami da yawan ni'ima ya zamo hange daga nesa ga Fulani makiyaya domin basa iya isa gab'an shi balle tsautsayi ya kai dabbobinsu su shan ruwansa, hasalima basa biyo hanyar sai bisa makuwa inda suna farga da dimuwan da sukayi zasu sanja hanya tare da kare hanyar da dabbobin zasu isa zuwa gab'an Tekun domin jugewa samun asara dan duk wanda ya yi kuren isar bisashensa bakin Tekun zasu afka ciki tamkar waɗan da aka tura. Hatta da mafarauta ba kowa ke shiga dajin Tekun ya dawo lafiya ba sai in har ya kai kwaro wurin tsafi tamkar irin tsirarun jama'ar Hatsabibin Tsibiri. Sai kusan shekaru biyu da ya gabata Gimbiya Lina d'iya ga Sarki mai mulkin Hatsabiban Tsibiri ta maida Tekun muhallinta shi ya janyo matsafan sukayi nesa da Tekun domin girmama muradin mafi soyuwar Gimbiyarsu.***Guguwar iska ce ta turnik'e sararin samaniya dajin ya koma bak'ink'irin tamkar ruwan sama na daf da sauka domin ba sautin da ke tashi sai gunjin fitar iska wanda guguwar ta ke kad'awa da mugun k'arfi gami da tashin duk abin da ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters35
premium20
16

16

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 18 days agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 18 days agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
28

28

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
29

29

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
31

31

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
32

32

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
33

33

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
34

34

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
35

35

Premium
Updated 17 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play