FreeArewaPen original
CIWON 'YA MACE
- 1views
- 27chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
CIWON 'YA MACE ByFadila Lamido ADABI WRITER'S ASSOCIATION GARGADI Aguji daukan Labarin nan a daurashi a kowacce irin kafa batare da iziniba. PAGE 1-2 BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM. Dumin ruwan hawayen da ya sauka a kumatunta shi ya dawo da ita cikin hayyacinta, har ma ta samu damar sa hanunta ta share hawaye. Kodayaushe cikin yaba tarbiyan gidansu ta ke, duk irin tsaurara tsaron gidansu ba ta kallon shi a matsayin takura, asali ma sai hakan ya ke zamar mata abin alfahari. Ajiyan zuciya ta yi mai karfi, sannan ta ci gaba tuna lokacin da ta yi ta ba wa Rahma damar sanar da ita duk wani zance komai muninsa da dacinsa. Hawaye ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.