FreeArewaPen original
ASHRAF: beauty meets ugly
- 1views
- 68chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · Chapter 01
ASHRAF: Beauty meets Ugly01 Ƙaran kiɗa ne ya karaɗe ilahirin ɗakin. Yadda speakers ke bugawa gin gin gin kace wani ƙaramin club aka buɗe a wajen. Yadda aka yi kiɗan bai tashi mutumin dake kwance a kan wani makeken gado ba sai Allah. Babu mamaki shi ya kunna kiɗar kuma ya saba da hakan.Ashraf! Ashraf Habibi! Habibi!Wata mata ce tsaye a bakin ƙofar ɗakin tana ta bubbuga ƙofar amma ƙaran kiɗan ya hana wanda yake cikin ɗakin ya jiyo ta.Da sauri ta juya ganin fa ihun da take ko kusa bai isa kunnen wanda yake ɗakin ba, duk ihun da take ita kaɗai ke jin abinta. Yadda ta koma wani corridor ta dinga saukowa daga stairs da sauri sauri zai tabbatar maka ta ƙosa tayi magana da mutumin dake ɗakin sama.Kai tsaye drawer dake wajen dressing mirror ɗinta ta nufa ta jawo na ƙasan ta zura hannu da sauri ta ɗauko wasu keys a ciki. Kan kace kwabo ta fita ta sake haurawa matakalar, da alama ta saba da ir...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.