FreeArewaPen original
Dijamah Yar fulani
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writter Reader
Sample · Chapter 2
🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️ *DIJAMAH 'YAR FULANI*🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️🏔️Plz hajiya inkinsan baxakimun Comment ba,tohhh don allah karki karantamun novel...Masu Comment Allah yabar kauna😍______________________Alh.maccido kuwa jin wannan tambayan da 'yar jaridan tayimae,nan take yasa shi ka'duwa,inda lokaci guda ta tado masa da tsohon famin dake cikin zuciyan sa...Kasa bata amsa yayi,don dama bae shirya basu amsan kowani tambaya ba,balle kuma wannan tambayan nata...wanda kullum da tunanin iyalin nashi yake kwana da shi yake tashi.'Daga mata hannu yayi,alaman baya da lokacin bata amsan ta,inda nan take jami'an tsoron da ke bayan shi,wasu a gaban shi,sukayi saurin rufamai ta hanyar dakatar da 'yan jaridun...nan take kuwa 'yan jaridun suka hau...hayanin yansu ta hanyar cewa" don allah ranka ya da'de minti 'daya mukeso muyi magana da kai...Wannan 'yar jaridan ne takuma cewa ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.