Makauniyar shariaFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

Makauniyar sharia

  • 1views
  • 70chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

MAKAUNIYAR SHARI'A _( Sai a Lahira)_*IKILIMA ADAM* _( Kyauta daga Allah)__Marubuciyar da ta_ _nishandatar daku a_ _littafan ka kamar haka_:*Kaikajawa kanka**Kanwata**RAI DAYA ( Jan Zaki)**RUDANI*_( mai tafiya daukan rai)__Da sauran su_ ._Yanzu gani dauke da sabon littafina mai suna_ *_MAKAUNIYAR SHARI'A_*_Wannan Littafin na kudi ne , da zaran na gama free page , bazaki sake samun sa ba , saide na sata_Kibiya *dari biyar* kacal domin samun shiga group na musamman .Domin Karin bayani a tuntube ni ta wannan lambar *** ko + 22953726162 .Siyen nagari maida kudi gida._Ya Allah ina godiya da bisa dukan ni'imomin_ _ka a gareni , yanda nafara Lafiya kabani ikon gamawa Lafiya , Alkhairan dake cikin sa _ka bani ladan sa , _sharrin dake ciki ka _yafemin_ ._Allah ka dauka_ _Alkalamin marubuta a _duk in da suke__Gaisuwa ta musamman gareku na hannu dama ta_.*Besty ( Sarat Alkasum)**Maman Amatullah**Ummu shkura**Fadila Sani Bakori**Maman Sharifa**Mamashu**ABBA Yakubu**Dan Salma**Da Autan Jarumai*._Wayanda ban samu damar Kiran sunan su ba , duk ina Mika sakon gaisuwata a gare ku_._Yayyena abun Alfaharina_ *Hadiza**Hussaina**Hassana* *Maryam*Gaisuwa ta mussaman gareki *Anty Zulai* , mutan kano , surukar Auta na._Jarumai writ association_ _marubuta masu aiki da Jarumta wajen Fadakar da Al'umma_SHAFI NA ƊAYAAhankali take bin kusurwa na jejin tana tafiya cikin wahalilliyar azabar ciwon baya da ya sa take taku kamar wacce aka daurawa kaya a bayan ta , ba tare da ta ankare ba , tsohuwar kofin dake hannun ya fadi kasa wargas, nan dan nan idanunta , suka cika da ruwan hawaye , cikin rawar murya ta ce , " Washh bayana ta ya zan durkushe daukar wannan kofin ". ta kai karshen zancen cikin rawar murya , lokaci daya idanun ta ya kada jajir kamar gauta , kwallan da take dannewa ne ya samu daman zirarowa yanabin kyakkyawar fuskarta , kallon hagun ta ta yi ta hango wasu yan Yara matasa da bazasu wuce shekaru sha-uku , sha-biyar ba , kallon su take yanda suke tafiya suna jifanta da kallo me nuni da tsantsan tsana da takaicin ganinta , Lura da hakan ya sa zuciyarta harbawa da karfin tsiya kamar ze bar gangar jikinta , kallon banzar da suke bin ta dashi , banda mutum daya daga cikinsu da ya nuna kalan tausayi a gareta , yasa ta yi kasa da kanta , ganin sun harare ta suna kokarin wuce ta ya sa cikin Karfin hali , murya raunace cike da fargaba tace, " Dan Allah ku dauko min kofin nan ban iya durkushewa bayana ke masifar yi min ciwo ". Ta idasa zancen tana tunanin me ze biyo ba , domin tsayuwar da suka yi tasan akwai badakala.Wani kallon Banza suke bin ta da shi , hade da kallon jikinsu , kana suka kai dubansu akan suturar dake jikin ta ayage kana iya hango saman na shanunta da suka fara tasawa daga kirjinta , daya daga cikinsu mai dan hankali ya yi karfin halin Fa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters70
premium53
18

Chapter 26 , 27

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
19

Chapter 28

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
20

Chapter 29

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
21

Chapter 30

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
22

Chapter 31

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
23

Chapter 32

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
24

Chapter 33

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
25

Chapter 34

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
26

Chapter 35

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
27

Chapter 36

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
28

Chapter 37

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
29

Chapter 38

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
30

Chapter 39

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
31

Chapter 40

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
32

Chapter 41

Premium
Updated a year agoAvailable now
33

Chapter 42

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
34

Chapter 43

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
35

Chapter 44

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
36

Chapter 45

Premium
Updated a year agoAvailable now
37

Chapter 46

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
38

Chapter 47

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
39

Chapter 48

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
40

Chapter 49

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
41

Chapter 50

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
42

Chapter 51

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
43

Chapter 52

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
44

Chapter 53

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
45

Chapter 54

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
46

Chapter 55

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
47

Chapter 56

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
48

Chapter 57

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
49

Chapter 58

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
50

Chapter 59

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
51

Chapter 60

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
52

Chapter 61

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
53

Chapter 62

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
54

Chapter 63

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
55

Chapter 64

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
56

Makauniyar sharia

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
57

Chapter 65

Premium
Updated a year agoAvailable now
58

Chapter 66

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
59

Chapter 67

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
60

Chapter 68

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
61

Chapter 69

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
62

Chapter 70

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
63

Chapter 71

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
64

Chapter 73

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
65

Chapter 74

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
66

Chapter 75

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
67

Chapter 76

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
68

Chapter 77

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
69

Makauniyar sharia

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
70

Chapter 78

Premium
Updated 5 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play